Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - Kungiyar Taliban da ta karbe madafun iko a kasar tun a ranar 15 ga watan Agustan shekara ta 2021 ta I alwashin tabbatar da zaman lafiya da tsaro a fadin kasar
Wata majiayr labarai ta tabbatar da kisan wasu mata guda 3 yayin da wasu guda 2 kuma suka jikkata sakamakaon fashewar wani abu a yammacin birnin Kabul a yammacin jiya Asabar, sai dai a kwai yi wuwar adadin wadanda suka mutu ya karu da aka kai su Asibitin wazil Akhbar Khan domin kula da lafiyarsu
Idan anan iya tuanwa a ranar juma’a da ta gabata ma daururwan mutane ne suka yi shahada wasu kuma suka jikkata sakamakon fashewar wani Bomb da aka dana a wani masallacin yan shi’a dake birnin Kabul.
342/